iqna

IQNA

Barham Saleh
Shugaban kasar Iraki Barham Saleh ya jaddada cewa yunkurin Imam Husaini (AS) wani juyin juya hali ne na 'yanci da adalci wajen fuskantar zalunci da danniya.
Lambar Labari: 3487869    Ranar Watsawa : 2022/09/17

Bangaren kasa da kasa, Shugaban Iraki ya bukaci da a gudanar da tatatunawa tsakanin dukkanin al’ummar kasar.
Lambar Labari: 3484132    Ranar Watsawa : 2019/10/08

A jiya ne shugaban kasar Iraki Barham Saleh ya gudanar da wata ziyarar aiki a kasar Iran, inda ya gana da mayan jami'an gwamnatin kasar.
Lambar Labari: 3483132    Ranar Watsawa : 2018/11/18